![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Georgetown, 23 ga Maris, 1942 |
ƙasa | Guyana |
Mazauni |
Guyana Dar es Salaam Landan Jamaika |
Mutuwa | Georgetown da Guyana, 13 ga Yuni, 1980 |
Yanayin mutuwa | kisan kai |
Karatu | |
Makaranta |
School of Oriental and African Studies, University of London (en) ![]() University of the West Indies (en) ![]() Queen's College, Guyana (en) ![]() |
Matakin karatu |
Doctor of Philosophy (en) ![]() |
Thesis | A history of the Upper Guinea Coast, 1545-1800 |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
gwagwarmaya, Masanin tarihi, university teacher (en) ![]() ![]() |
Employers |
Jami'ar Dar es Salaam (1967 - ga Janairu, 1968) University of the West Indies (en) ![]() Jami'ar Dar es Salaam (1969 - 1974) |
Muhimman ayyuka |
How Europe Underdeveloped Africa (en) ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Jam'iyar siyasa |
Working People's Alliance (en) ![]() |
Walter Anthony Rodney (23 Maris 1942 - 13 Yuni 1980) ɗan tarihi ne na Guyana, ɗan gwagwarmayar siyasa da ilimi. Fitattun ayyukan da ya yi sun hada da Yadda Turai ta kasa ci gaban Afirka, wanda aka fara bugawa a shekarar 1972. An kashe shi a Georgetown, Guyana, a shekarar 1980.